Dandalin Fasahar Fina-finai

Kalubalen da ake fuskanta na rashin fahimta tsakanin taurari da masu shirya fim

Sauti 20:00
Wani shagon saida fina-finai ciki har da na masana'antar Kannywood.
Wani shagon saida fina-finai ciki har da na masana'antar Kannywood. AFP

Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai na wannan makon ya cika da tattaunawa da masu ruwa da tsaki akan matsalolin dake kunno kai tsakanin masu shirya fina-finai da kuma taurari.