Mawakan Hausa sun yi hadaka a wakokin azumin Ramadan

Sauti 20:00
Wakoki a cikin watan azumi
Wakoki a cikin watan azumi © RFI Hausa

A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina - Fiinai, Hausa Kabir ta yi hira da mawakin Hausa, Abba Don , wanda ya jagoranci hadakar mawaka wajen raira wakar azumin wata Ramadan. A yi sauraro lafiya.