Dandalin Fasahar Fina-finai ya yi tattaki zuwa Katsina, Nollywood

Sauti 20:00
Wasu daga cikin jaruman fim na masana'antar Nollywood a Najeriya.
Wasu daga cikin jaruman fim na masana'antar Nollywood a Najeriya. Christina Okello for RFI

Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai ya yi tattaki zuwa Katsina don tattaunawa da mawaki, Boda a kan wakar gamayya ta Ramadan, kana ya leka masana'antar frina-finai ta kudancin Najeriya, Nollywood don jin wainar da ake toyawa danagane da zargin da ake wa wani jarumin masana'antar na cin zarafin wata karamar yarinya.