Yadda fim mai dogon zango ke tasiri a Kannywood

Sauti 20:00
Jarumin Kannywood  Ali Nuhu da sauran abokan aiki.
Jarumin Kannywood Ali Nuhu da sauran abokan aiki. © Kannywood tv

A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' na wannan makon, hauwa Kabir ta tattauna da wasu jaruman fim din nan mai dogo zango da ake yi a tashar arewa 24, wato 'Kwana Casa'in', inda suka yi bayani a kan yadda irin nau'in fim din ke samun karbuwa a Kannywood.