Sai babba ya watsar da girmansa ake rena shi a Kannywood- Isa Bello Ja

Sauti 20:00
Shagon dillancin fina-finan Kannywood a Kano, Najeriya.
Shagon dillancin fina-finan Kannywood a Kano, Najeriya. AFP

A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan makon, Hauwa Kabir ta tattauna da wasu fitattun jaruman Kannywood, ta kuma leka Nollywood, na kudancin Najeriya don ganin wainar da ake toyawa.