Tattaunawa da Isa Bello Ja da kuma rikicin fitattun mawaka mata a Nollywood

Sauti 20:00
Yadda kamfanonin shirya finafinai na Nollywood ke bunkasa a Najeriya
Yadda kamfanonin shirya finafinai na Nollywood ke bunkasa a Najeriya AFP

Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai na wannan makon tare da Hauwa Kabir, ya tattauna da wasu tsoffin 'yan wasan Kannywood cikinsu har da Isa Bello Ja. Kana shirin ya kuma tattaunawa dangane da cacar baki da fitattun mawakan Kudancin Najeriya mata biyu sukayi da ya karade shafukan sada zumunta.