Rayuwar mawaka a Duniyar yan fim a Najeriya

Sauti 20:00
Daya daga cikin mawakan zamani a kasar Hausa Binta Labaran, wadda aka fi sani da Fati Nijar.
Daya daga cikin mawakan zamani a kasar Hausa Binta Labaran, wadda aka fi sani da Fati Nijar. GobirMob.com

Mawaka fina-finai a Najeriya na rayuwa ba tareda sun ci moriyar aikin da suke yi ba,banda haka Hawa ta samu tattaunawa da Haro mawakin hausa a Kaduna dake Najeriya.A cikin shirin Duniyar Fina-finai tareda Hawa Kabir,ta samu tattaunwa da wasu dake ruwa da tsaki a Duniyar Fina-finai a Najeriya.Hawa Kabir ta samu