Masu shirya Fina finan Hausa sun koma cin moriyar Youtube

Sauti 20:00
Yanzu masu shirya fina finan Hausa sun fi amfani da Youtube wajen watsa ayyukansu.
Yanzu masu shirya fina finan Hausa sun fi amfani da Youtube wajen watsa ayyukansu. AMINU ABUBAKAR / AFP

A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' Hauwa Kabir ta yi dubi da batun kasuwanci a masana'antar Kannywood, tare da duba yadda masu shirya fim din suka koma intanet, ta wajen cin moriyar dandalin Youtube, inda suke dora ayyukansu a kai.