Ana shirin ci gaban fim din Hausa na 'Malam Zalimu'

Sauti 20:00
Marigayi Rabilu Musa Dan Ibro, wanda ya fito a matsayin jarumi a fim din 'Malam Zalimu'.
Marigayi Rabilu Musa Dan Ibro, wanda ya fito a matsayin jarumi a fim din 'Malam Zalimu'. facebook

A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' Hauwa Kabir ta duba tattauna da Ado Ahmed Gidan Dabino a game da ci gaban shirin fim din Malam Zalimu. Bayan nan ta leka Nollywood ta kudancin Najeriya, inda ta kawo ta'aziyar rasuwar shahararren mawaki, Sound Sultan.