Dandalin Fasahar Fina-finai

Ta'aziyyar mawakin siyasa Isyaku Forest

Sauti 20:00
Shahararren mawakin siyasar Masari, Isiyaku Forest.
Shahararren mawakin siyasar Masari, Isiyaku Forest. © arewa blog

Shirin 'Dandalin Fasahar Fina Finai' na wannan mako tare da Hauwa Kabir ya kawo mana ta'aziyyar mawakin siyasan nan, Isyaku Forest, wanda ya rasu kwanan nan. Hauwa Kabir ta tattauna da makusanta da aminansa, ciki har da shahararren mawakin siyasa, Rarara.