Ilimi Hasken Rayuwa

Matsalolin da su ke hana yara mata karatu a kasashe masu tasowa

Sauti 10:00
Daliban Sakandiren 'yammata ta Jangebe da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a watan jiya, jim kadan bayan nasarar ceto su.
Daliban Sakandiren 'yammata ta Jangebe da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a watan jiya, jim kadan bayan nasarar ceto su. AP - Sunday Alamba

Shirin Ilimi hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya yi duba kan muhimmancin ilimin yara mata da kuma dalilan da ke hana matan karatu dai dai lokacin da Duniya ke ranar mata a kowacce ranar 8 ga watan Maris duk shekara.