Matsalolin da ilimin 'yaya mata ke fuskanta a kasaseh masu tasowa (2)

Sauti 10:51
Wasu daga cikin daliban makarantar Jangebe da 'yan bindiga suka taba sacewa a Zamfara.
Wasu daga cikin daliban makarantar Jangebe da 'yan bindiga suka taba sacewa a Zamfara. AP - Sunday Alamba

Albarkacin bikin ranar mata ta duniya, shirin 'Ilimi Hasken Rayuwa' tare da Bashir Ibrahim idris ya yi dubi ne da ilimin 'yaya mata da kuma matsalolin da ya ke fuskanta a Najeriya. A wannan shirin, ya leka jihar Kaduna ne, don jin irin tsare-tsaren da hukumomi ke yi don inganta ilimin 'yaya mata, musamman ma a yanayi na rashin tsaro wanda yake sanyaya gwiwar iyaye wajen aikewa da 'yayansu mata makaranta.