Kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ta yi barazanar komawa yajin aiki

Sauti 10:00
Logon kungiyar malaman jami’o’in Najeriya ASUU
Logon kungiyar malaman jami’o’in Najeriya ASUU ASUU

Shirin 'Ilimi Hasken Rayuwa' na wannan mako tare da Bashir Ibrahim Idris ya mayar da hankali ne kan barazanar da kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ta yi na sake komawa yajin aiki. Malaman sun yi korafin cewa gwamnati ta ki cika alkawurran da ta dauka musu, sannan tana muzguna wa mambobinta.