Matashiya ta kirkiri manhajar kwarmata fyade

Sauti 10:00
Matashiya Sa'adatu Aliyu tare da Ministan Sadarwar Najeriya, Dr. Isa Ali Pantami
Matashiya Sa'adatu Aliyu tare da Ministan Sadarwar Najeriya, Dr. Isa Ali Pantami © Sa'adatu Aliyu

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya cigaba da tattaunawa kan yadda wata matashiya a jihar Kano dake Najeriya ta kirkiri manhajar da ke kwarmata rahotanni game da masu fyade.