Dan Najeriya ya kirkiri manhajar lissafin Zakka

Sauti 09:43
Manhajar za ta saukaka wa Musulmi fitar da zakka
Manhajar za ta saukaka wa Musulmi fitar da zakka © RFI/Aurore Lartigue

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne kan wata manhajar lissafin Zakka wadda wani dan arewacin Najeriya ya samar domin saukake wa al'ummar Musulmi fitar da Zakkar da zarar abin da suka mallaka ya kai nisabi.