Dan Najeriya ya kirkiri manhajar lissafin Zakka kashi na 2
Wallafawa ranar:
Sauti 10:00
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne kan wata manhajar lissafin Zakka wadda wani dan arewacin Najeriya ya samar domin saukake wa al'ummar Musulmi fitar da Zakkar da zarar abin da suka mallaka ya kai nisabi.