Tasirin sabbin fasahohin zamani ga bangaren sadarwa

Sauti 10:18
Yanzu haka yada labarai ya karkata zuwa shafukan sada zumunta wanda da su al'umma suka dogara don samun labarai.
Yanzu haka yada labarai ya karkata zuwa shafukan sada zumunta wanda da su al'umma suka dogara don samun labarai. Lionel BONAVENTURE AFP/File

Shirin Ilimi hasken Rayuwa tare da Bashir Ibrahim Idris a wannan makon ya tabo yadda ci gaban zamani ke saukaka rayuwar bil adama musamman ta fuskar fasaha ta hanyar samar da shafukan sada zumunta da kuma yada labarai.