Ilimi Hasken Rayuwa

Dakatar da harkokin kamfanin Twitter da gwamnatin Najeriya ta yi

Sauti 11:14
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari. Nigeria Presidency/Handout / REUTERS

A cikin shirin 'Ilimi Hasken Rayuwa' na wannan makon , Bashir Ibrahim Idris ya mayar da hankali ne a kan dakatar da harkokin kamfanin sadarwa na Twitter da gwamnatin Najeriya ta yi biyo bayan goge wani sako da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya wallafa. Masana harkar sadarwa sun tofa albarkacin bakinsu.