Ilimi Hasken Rayuwa

Kwararru sun yi taro kan amfani da harsunan gida wajen yada labarai (3/4)

Sauti 10:13
Editan sashin Hausa na RFI Bashir Ibrahim Idris a dakin watsa shirye-shirye na gidan rediyon Jami'ar Bayero dake jihar Kano, yayin halartar taron kwararru da suka gana kan kyautata tsarin amfani da harshen gida wajen watsa labarai.
Editan sashin Hausa na RFI Bashir Ibrahim Idris a dakin watsa shirye-shirye na gidan rediyon Jami'ar Bayero dake jihar Kano, yayin halartar taron kwararru da suka gana kan kyautata tsarin amfani da harshen gida wajen watsa labarai. © RFI Hausa / Bashir Ibrahim Idris

A cikin shirin 'Ilimi hasken Rayuwa' na wannan makon, Bashir Ibrahim Idris ya kawo shiri na 3 ne a kan tattakin da ya yi zuwa Kano don halartar taron da aka yi a jami'ar Bayero a kan mahimmancin amfani da harsunan gida a kafafen yada labarai.