Ilimi Hasken Rayuwa

Hukumar sadarwar Najeriya ta yunkuro don inganta bangaren

Sauti 10:23
Ministan sadarwar Najeriya Farfesa Isa Ali Fantami
Ministan sadarwar Najeriya Farfesa Isa Ali Fantami © Isa Ali Fantami

A cikin shirin 'Ilimi  Hasken Rayuwa' Bashir Ibrahim Idris ya kawo yada hukumar sadarwar Najeriya ta tashi tsaye don magance dukkannin matsalolin da ke addabar bangaren.