Yadda wani matashi ya samar da manhajar sada zumunta mai kama da Watsap

Sauti 10:56
Tambarin kafofin sada zumunta na Facebook, Watsapp da kuma Intagram.
Tambarin kafofin sada zumunta na Facebook, Watsapp da kuma Intagram. AP - Richard Drew

Shirin Ilimi hasken Rayuwa tare da Bashir Ibrahim Idris ya mayar da hankali kan daukewar kafofin sada zumunta na Watsapp, Facebook da kuma Instagram dama yadda wani matashi ya kera wata manhaja da ke kamceceniya da Watsapp.