Muhimmancin jaridar ajami ga al'ummar Hausawa

Sauti 11:02
Jaridar Tabarau
Jaridar Tabarau © Bakandamiya

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya tattauna ne game da sabuwar jaridar Tabarau wadda ake rubuta cikin ajami domin bunkasa yaduwar ilimi tsakanin al'ummar Hausawa musamman makaranta Al-Kur'ani mai girma.