Kasuwanci

Tasirin nadin Okonjo Iweala a shugabancin Hukumar Kasuwanci ta Duniya

Sauti 09:58
Shugabar Hukumar Kasuwanci ta Duniya Ngozi Okonjo-Iweala yayin wani jawabi a Pretoria a lokacin tana ministan kudin Najeriya a ranar 23 ga watan Maris shekarar 2012
Shugabar Hukumar Kasuwanci ta Duniya Ngozi Okonjo-Iweala yayin wani jawabi a Pretoria a lokacin tana ministan kudin Najeriya a ranar 23 ga watan Maris shekarar 2012 Reuters/Siphiwe Sibeko

Shirin Kasuwa akai Miki Dole na wannan mako tare da Ahmed Abba  ya maida da hankali ne kan nadin da Hukumar Kasuwanci ta Duniya WTO ta yi wa Dakta Ngozi Okonjo Iweala a matsayin shugabanta, Mace ta farko bakar fata kuma 'yar Najeriya da ta taba darewa Kujerar a tarihi.