Kasuwar alade mafi girma ta kankama a Adamawan Najeriya
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Sauti 09:45
Shirin "Kasuwa Akai Miki Dole" na wannan mako tare da Ahmed Abba ya leka kasuwar alade mafi girma a arewa maso gabashin Najeriya, wato karamar hukumar Numan dake Jahar Adamawa.