Matsalar tsaro ta haifar da tsadar kayan abinci a kudancin Najeriya
Wallafawa ranar:
Yajin aikin hadakar kungiyoyin masu fataucin dabbobi da kayan gwari, da suka ce, sun kira shi ne, saboda rikicin da ya faru a kasuwar SASA dake Ibadan, lamarin da ya kai ga asaran rayuka da dukiyoyi.Kasuwar Mile 12 international dake birnin Lagos, ita tafi jin jiki da tafka asara sakamakon yajin aikin, to sai dai, yanzu haka al’amura sun dan dai-daita bayan dage yajin aiki.A cikin shirin kasuwa a kai miki dole,Ahmed Abba ya duba halin da ake cikin yanzu haka.
A cikin shirin. zaku ji cewa suma shugabannin al’umma da ‘yan siyasa ba’a barsu a baya ba wajen ganin an ci gaba da mutunta zaman lafiya tsakanin kabilu, Kamar yadda ya saba.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu