Kasuwanci

Illar da kulle wasu filayen jiragen saman Najeriya ya haifarwa tattalin arziki

Sauti 10:05
Filin jirgin saman Malam Aminu Kano da ke birnin Kano a Tarayyar Najeriya.
Filin jirgin saman Malam Aminu Kano da ke birnin Kano a Tarayyar Najeriya. © NAN

Shirin ''Kasuwa a kai miki Dole'' tare da Abubakar Isah Dandago ya mayar da hankali kan mahawarar da ta kaure kan matakin kulle filin jirgin saman Jihar Kano ga masu tafiye-tafiyen ketare na tsawon shekaru.