Daliban jami'o'i a Nijar sun rungumi kananan sana'o'i domin dogaro da kai

Sauti 09:57
Wata yarinya ke sana'ar dogaro da kai a kasar Angola
Wata yarinya ke sana'ar dogaro da kai a kasar Angola AFP

Shirin Kasuwa Akai Miki Dole na wannan mako tare da Ahmed Abba, ya leka ne janhuriyar Nijar dan duba sabon sauyin rungumar kana nan sana’oi  da ake gani wajan daliban jami’oin kasar, da nufin samun na kalace ko kuma rufawa kai asiri, kamarsu yankan farshe da kayan gwari da sauransu, sabanin yadda lamarin yake a baya.