Musu kwarmatowa gwamnati bayanan sirri kan rashawa sun koka kan hakkokinsu

Sauti 10:02
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari tare da Ministan shari'ar kasar Abubakar Malami
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari tare da Ministan shari'ar kasar Abubakar Malami The Whistler NG

Shirin Kasuwa akai miki Dole tare da Ahmed Abba ya yi Nazari ne kan halin da ake ciki dangane da Shirin gwamnatin Najeriya na kwarmato bayanan sirri kan cin hanci da rashawa ko kuma Whistle blowing a turance, wada ta yi alkawarin bada lada akai, to sai dai wasu na korafin cewa sun bada bayanan sirri ba tare da basu sisin kobo ba, hasalima an jefa rayuwarsu cikin hadari.