Halin da 'yan kasuwa ke ciki dalilin tasirin rufe iyakokin Najeriya

Sauti 09:45
Kan iyakar Najeriya da Jamhuriyar Benin.
Kan iyakar Najeriya da Jamhuriyar Benin. © Pius Utomi Ekpei/AFP via Getty Images

Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan makon yayi nazari ne kan halin da 'yan kasuwa suka shiga na cigaba da akasinsa sakamakon tasirin rufe iyakokin da Najeriya tayi tsakaninta da makwaftanta.