Tasirin kanana da matsakaitan masana'antu ga tattalin arzikin Najeriya

Sauti 10:29
Wata karamar masana'anta a Afrika.
Wata karamar masana'anta a Afrika. © RFI/ Sébastien Németh

Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya yi nazari kan muhimman kanana da matsakaitan masana'antu ga tattalin arzikin Najeriya, dai dai lokacin da karancin lantarki ke taka muhimmiyar rawa wajen durkushewarsu. A yi saurare lafiya.