Yadda hana zuwa aikin hajji ya shafi tattalin arzikin kamfanonin jigilar Alhazai

Sauti 10:21
Wasu tsiraru da suka gudanar da aikin hajjin 2020 saboda annobar Covid-19.
Wasu tsiraru da suka gudanar da aikin hajjin 2020 saboda annobar Covid-19. STR AFP/File

Shirin Kasuwa akai miki dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali kan matakin kasar Saudiya na hana mahajjata aiwatar da aikin hajjin bana, matakin da ya haddasawa kamfanoni da dama asarar miliyoyin kudade. Ayi saurare Lafiya.