Lafiya Jari ce

Shawarwarin likitoci kan cututtuka dake da nasaba da lokacin sanyin hunturu

Sauti 10:22
Wani da aka kwantar a kebebben asibitin kula da masu dauke da cutar TB
Wani da aka kwantar a kebebben asibitin kula da masu dauke da cutar TB ASSOCIATED PRESS - DENIS FARRELL

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu ya ji shawarwarin likitoci ne dangane da cututtukan dake da nasaba da lokacin sanyin hunturu, kamarsu Asthma, sanyin kashi, da kuma uwa ubu cutar TB.