Najeriya ta kaddamar da shirin yiwa 'yan kasar allurar rigakafin Korona

Sauti 10:07
Shugaban Najeriya Muhammad Buhari yayin karbar allurar rigakafin cutar Korona.
Shugaban Najeriya Muhammad Buhari yayin karbar allurar rigakafin cutar Korona. AP - Sunday Aghaeze

Shirin Lafiya Jari na wannan makon ya tattauna da masu ruwa da tsaki kan sha'anin lafiya dangane da shirin yiwa mutane allurar rigakafin cutar Korona da gwamnatin Najeriya ta kaddamar.