Kalubalen dake tattare da ciwon Koda
Wallafawa ranar:
Sauti 10:33
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon ya tattauna kan Ciwon Koda tare da kalubalen da yake tattare da shi. Shirin ya tattauna da masana kan dalilan da suke haddasa Ciwon na Koda da kuma hanyoyin samun kariya daga kamuwa da shi.