Lafiya Jari ce

Muhimmancin ruwa a jikin dan adam

Sauti 10:23
Gurbataccen ruwa na haddasa cutukan da suka hada da Kwalara ga dan adam.
Gurbataccen ruwa na haddasa cutukan da suka hada da Kwalara ga dan adam. AFP/File

Shirin Lafiya Jari Ce ya yi nazari ne kan muhimmancin ruwa a jikin dan adam da rayuwarsa, inda masana ke cewa, rashin isasshen ruwa a jiki na haddasa gagarumar matsala ga mutun.