Cutar covid-19 ta fi hadari ga Maza fiye da takwarorinsu Mata

Sauti 10:22
Wani sashen kula da marasa lafiya da ke cikin mawuyacin hali a Faransa.
Wani sashen kula da marasa lafiya da ke cikin mawuyacin hali a Faransa. REUTERS - PASCAL ROSSIGNOL

Shirin Lafiya Jari ce na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu ya yi duba kan rahoton hukumar Lafiya ta Duniya WHO da ke nuna cewa Maza sun fi takwarorinsu Mata hadarin kamuwa da cutar Coronavirus, haka zalika cutar ta fi saurin kashe Maza fiye da Mata.