Dalilan da ke janyo cutar mantuwa da hanyoyin magance ta

Sauti 10:10
Hoton wani sashi na kwakwalwar dan adam da ake amfani dashi wajen nazarin cutar mantuwa ta Dementia, a dakin ajiye muhimman abubuwa na Jami'ar dake garin Buffalo dake birnin New York a Amurka.
Hoton wani sashi na kwakwalwar dan adam da ake amfani dashi wajen nazarin cutar mantuwa ta Dementia, a dakin ajiye muhimman abubuwa na Jami'ar dake garin Buffalo dake birnin New York a Amurka. AP - David Duprey

Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan makon ya tattauna kan cutar Mantuwa da a turance ake kira da Dementia. Cikin shirin za a ji yadda kwararru suka yi bayani kan dalilan da suke haddasa cutar da kuma hanyar magance ta.