Yadda rashin kyawawan hanyoyi ke haddasa mutuwar mata masu juna biyu

Sauti 10:06
Mata masu juna biyu mazauna karkara na rasa hanyar zuwa asibiti a yayin nakuda, lamarin da ke haddasa asarar rayukansu
Mata masu juna biyu mazauna karkara na rasa hanyar zuwa asibiti a yayin nakuda, lamarin da ke haddasa asarar rayukansu AFP/File

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya tattauna ne kan kalubalen da mata masu juna biyu ke fuskanta a yankunan karkara a Najeriya, inda matan ke rasa rayukansu a yayin nakuda saboda rashin hanyar zuwa asibiti