Korona ta lakume rayuka fiye da miliyan 3 a shekara guda

Sauti 10:32
Wani majinyacin cutar Korona
Wani majinyacin cutar Korona REUTERS - AMIT DAVE

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya yi nazari ne kan halin da ake ciki game da  cutar coronavirus wadda ta lakume rayukan mutane fiye da miliyan 3 kawo yanzu duk da matakan da hukumomin duniya ke cewa suna dauka na yaki da annobar.