Shawarwarin likitoci kan cutar Ulcer masamman a lokacin azumin Ramadana

Sauti 10:02
Godwin Ogaba mai fama da cutar Ulcer a birnin Lagos a Najeriya, 02 ga watan Maris 2021
Godwin Ogaba mai fama da cutar Ulcer a birnin Lagos a Najeriya, 02 ga watan Maris 2021 © Rfi hausa - Ahmed Abba

Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya tattauna kan cutar Ulcer ko Gyanbon ciki. Cikin shirin za a ji yadda kwararru suka yi bayani kan dalilan da suke haddasa cutar da kuma hanyar magance ta masamman a wannan lokaci da ake cikin azumin watan Ramadana