Halin da ake ciki kan shirin yiwa mutane allurar rigakafin Korona a Nijar

Sauti 10:30
Wasu ma'aikatan lafiya a Jamhuriyar Nijar.
Wasu ma'aikatan lafiya a Jamhuriyar Nijar. © solthis.org

Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan lokaci ya tattauna kan shirin allurar rigakafin cutar Korona da aka kaddamar a Jamhuriyar Nijar.