Yadda Nijar ke yaki da zazzabin Malaria ta hanyar rabon gidan sauro

Sauti 10:28
Masana kiwon lafiya na ganin amfani da sangen sauro a matsayin babbar hanyar dakile zazzabin na cizon sauro ko kuma Malaria.
Masana kiwon lafiya na ganin amfani da sangen sauro a matsayin babbar hanyar dakile zazzabin na cizon sauro ko kuma Malaria. Arsene Mpiana AFP

Shirin Lafiya Jari ce na wannan makon ya mayar da hankali kan matakan da Jamhuriyyar Nijar ke dauka a yaki da zazzabin cizon sauro ko kuma Malaria ta hanyar rabon gidan sauro ko kuma sange ga al'ummarta da nufin karesu daga cizon sauron wanda zazzabinsa ke kashe mutane fiye da dubu 5 kowacce shekara a sassan kasar.