Lafiya Jari ce

Hukumomi na kokarin dakile cutar Cholera da ta bulla a Bauchi

Sauti 10:23
Kwayoyin Bakteria dake haifar da cutar Amai da gudawa ko Cholera
Kwayoyin Bakteria dake haifar da cutar Amai da gudawa ko Cholera Fuente: Wikipedia.

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya zango a jihar Bauchin Najeriya inda hukumomi ke kokarin dakile yaduwar cutar amai da gudawa ko kuma Cholera wadda aka samu bullarta a sassan Jihar.