Hukumomi na kokarin dakile cutar Cholera da ta bulla a Bauchi (2/2)

Sauti 09:51
Kwayoyin Bakteriya dake haifar da cutar Amai da gudawa ko Cholera
Kwayoyin Bakteriya dake haifar da cutar Amai da gudawa ko Cholera © Fuente: Wikipedia.

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya cigaba ne kan tattauna halin da ake ciki a jihar Bauchin Najeriya inda hukumomi ke kokarin dakile yaduwar cutar amai da gudawa ko kuma Cholera wadda aka samu bullarta a sassan Jihar.