Lafiya Jari ce

Fargabar al'umma bayan sake bayyanar cutar Shan'inna a Najeriya

Sauti 09:59
Ma'aikatar lafiya na yi wa wani yaro allurar rigakafin cutar Polio a birnin Lagos dake Najeriya.
Ma'aikatar lafiya na yi wa wani yaro allurar rigakafin cutar Polio a birnin Lagos dake Najeriya. AFP/Pius Utomi Ekpei

Shirin 'Lafiya Jari Ce na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu ya duba fagabar da al'umma a Najeriya suka shiga sakamakon sake bayyanar cutar Polio ko Shan'inna a wasu sassan kasar, shekara guda bayan da Hukumar lafiya ta Duniya ta wanke kasar daga wannan cuta.