Lafiya Jari ce

Yadda al'umma ke kin amincewa da allurar rigakafin annobar korona

Sauti 10:10
Daya daga cikin allurar rigakafin annobar korona da kasashen duniya.
Daya daga cikin allurar rigakafin annobar korona da kasashen duniya. AFP - MOHD RASFAN

Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu, ya tattauna kan yadda al'umma masamman a kasashe masu tasowa ke kin amincewa da karbar allurar rigakafin annobar korona.