Mu Zagaya Duniya

Bitar labaran makon jiya: Ana dakon ceto sauran daliban da aka sace a kaduna

Sauti 20:11
'Yan bindiga na ci gaba da addabar mutane a yankin arewacin Najeriya.
'Yan bindiga na ci gaba da addabar mutane a yankin arewacin Najeriya. The Guardian Nigeria

A cikin shirinmu na 'Mu Zagaya Duniya' na wannan mako, Garba Aliyu Zaria ya kewaya da masu sauraro sassa dabam-dabam na duniya don bitar mahimman abubuwan da suka wakana a makon jiya. Daga cikin abubuwan da suka auku, har ma da sace daliban kwalejin nazarin gandun daji a Kaduna, Najeriya da 'yan bindiga suka yi, inda gwamnatin jihar ke cewa an ceto  180 daga cikin wadanda aka sace.