Mu Zagaya Duniya

Mu Zagaya Duniya: Turai ta amince da sahihancin rigakafin AstraZeneca

Sauti 20:09
Rigakafin Covid-19 na AstraZeneca.
Rigakafin Covid-19 na AstraZeneca. © AFP

A cikin shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan mako, Garba Aliyu Zaria ya duba manyan labarai kan mahimman abubuwan da suka wakana a makon da ya gabata, ciki har da labarin mace ta farko da ta zama shugaban Tanzania, bayan mutuwar shugaba John Magafuli, da kuma yadda Tarayyar Turai ta amince da sahihancin maganin rigakafin cutar Covid-19 samfurin AstraZeneca.