Harin ta'addanci a Nijar ya hallaka mutane da dama a Tillabery

Sauti 20:20
Dakarun Nijar a kan iyaka da jihar Tillabery
Dakarun Nijar a kan iyaka da jihar Tillabery STEFAN HEUNIS AFP/File

A cikin shirin mu zagaya Duniya,Bashir Ibrahim Idriss ya mayar da hankali ga harin ta'addancin baya-bayan nan da yayi sanadiyyar mutuwar mutane a yankin Tillabery,banda haka ya kuma duba halin da ake ciki bayan da kotun kolly kasar ta tabbatar da zaben Bazoum Mohammed a mukamin shugaban kasar ta Nijar.