Sabon shugaban Jamhuriyar Nijar yayi rantsuwar kama aiki
Wallafawa ranar:
Sauti 20:11
Kamar yadda aka saba shirin Mu Zagaya Duniya na bitar muhimman labarun da suka gabata ne a makon da ya kare. A yau wannan makon kuma shirin ya soma bitar daga Jamhuriyar Nijar, inda aka rantsar da sabon shugaban kasar Bazoum Mohamed.